• Sai Da Kudi Mai Yawa Za Ku Iya Cin Abinci Mai Gina Jiki?

  • Oct 21 2024
  • Length: 26 mins
  • Podcast

Sai Da Kudi Mai Yawa Za Ku Iya Cin Abinci Mai Gina Jiki?

  • Summary

  • Send us a text

    Galibin ’yan Najeriya sun koma cin abin da suka samu ba tare da sun yi la’akari da abin da zai gina musu jiki ba, musamman a wannan lokaci da suke fama da matsin tattalin arziki.

    Sai dai masana sun ce ba sai mutum ya kashe kudi mai yawa ba zai iya cin abincin da zai gina mishi jiki ba.

    Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi duba a kan irin abincin da mutane za su iya ci da kudi kalilan kuma su samu abin da suke bukata.

    Show More Show Less
activate_Holiday_promo_in_buybox_DT_T2
activate_samplebutton_t1

What listeners say about Sai Da Kudi Mai Yawa Za Ku Iya Cin Abinci Mai Gina Jiki?

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.