• Faduwar Tanka A Jigawa: “Mun Kasa Cin Abinci Tun Da Abin Ya Faru”.

  • Oct 17 2024
  • Length: 21 mins
  • Podcast

Faduwar Tanka A Jigawa: “Mun Kasa Cin Abinci Tun Da Abin Ya Faru”.

  • Summary

  • Send us a text

    Al’ummar Majiya a Jihar Jigawa na ci gaba da jimamin mutuwar mutum sama da dari sakamakon hadarin tankar mai.

    Saboda tashin hankalin da suke ciki, wasu daga cikin mazauna garin sun ma ce sun kasa cin abinci.

    Shirin Najeriya a Yau zai tattauna da wasu daga cikin ’yan uwan wadanda abin ya shafa game da yadda suka ji da faruwar wannan lamari.

    Show More Show Less
activate_Holiday_promo_in_buybox_DT_T2
activate_samplebutton_t1

What listeners say about Faduwar Tanka A Jigawa: “Mun Kasa Cin Abinci Tun Da Abin Ya Faru”.

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.