• Dalilin Ƙulla Yarjejeniyar Gwamnatin Kaduna Da ’Yan Ta’adda

  • Dec 3 2024
  • Length: 28 mins
  • Podcast

Dalilin Ƙulla Yarjejeniyar Gwamnatin Kaduna Da ’Yan Ta’adda

  • Summary

  • Send us a text

    Yankin karamar hukumar Birnin Gwari dake jihar Kaduna na daya daga cikin alummomin da suka fi fuskantar matsalar tsaro musamman a arewacin Najeriya.

    A kwanan nan rahotanni sun bayyana cewa gwamnatin jihar ta shiga yarjejeniya tsakanin yan bindigan da kuma gwamnatin jihar.

    Shirin Najeriya A Yau yayi Nazari ne kan wannan yarjejeniya da kuma abun da hakan ke nufi ga jihar da ma alummar yankin.

    Show More Show Less
activate_Holiday_promo_in_buybox_DT_T2

What listeners say about Dalilin Ƙulla Yarjejeniyar Gwamnatin Kaduna Da ’Yan Ta’adda

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.