• Daga mahakar zinaria a arewacin Mali

  • Jun 28 2023
  • Length: 22 mins
  • Podcast

Daga mahakar zinaria a arewacin Mali

  • Summary

  • A da can, Moctar na cikin wayanda ke fitar da bakin haure zuwa iyakokin arewacin  kasar Nijar. Amma dokar da gomnati ta gindaya, ita soke wanan aikin na Moctar. Domin samun wata hanyar rufa ma kan sa asiri, Moctar ya doshi mahakar zinaria da ke karkashin gungun yan Azawad, a kasar Mali, inda ya kwashe shekaru kamin ya dawo gida a 2019. Tun wanan lokacin, bai sake waywayen wanan mahakar ba sai bana, da wani muradi ya ja shi. Moctar zai kawo muna labarin yanda balaguron sa ya kasance



    Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.

    Show More Show Less

What listeners say about Daga mahakar zinaria a arewacin Mali

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.