• Da Gaske ’Yan Arewa Ba Sa Fita Kasashen Waje?

  • Oct 2 2024
  • Length: 28 mins
  • Podcast

Da Gaske ’Yan Arewa Ba Sa Fita Kasashen Waje?

  • Summary

  • Wata muhawara da ta karade shafukan sada zumunta a kwanakin nan ita ce ko ’yan Arewa, musamman Hausawa, suna fita kasashen waje.

    Duk da wannan ba wani sabon abu ba ne, batun ya dauki sabon salo ne a shafukan sada zumunta, musamman Facebook da TikTok, inda ’yan kudancin Najeriya suke wallafa fayafayen bidiyo suna tambayar: shin Hausawa suna zuwa kasashen waje?

    Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi duba ne kan wannan batu.

    Show More Show Less
activate_Holiday_promo_in_buybox_DT_T2
activate_samplebutton_t1

What listeners say about Da Gaske ’Yan Arewa Ba Sa Fita Kasashen Waje?

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.