• Abin Da Ya Hana Dalibai Da Dama Komawa Makaranta

  • Sep 18 2024
  • Length: 25 mins
  • Podcast

Abin Da Ya Hana Dalibai Da Dama Komawa Makaranta

  • Summary

  • Sama da mako guda ke nan bayan komawa makarantu domin fara sabon zangon karatu a kusan dukkanin sassan Najeriya.

    Sai dai rahotanni sun yi nuni da cewa, ana samun karancin komawar dalibai makaranta a wasu sassan kasar.

    Shirin Daga Laraba na wananan makon zai yi duba ne a kan dalilan faruwar hakan.

    Show More Show Less
activate_Holiday_promo_in_buybox_DT_T2
activate_samplebutton_t1

What listeners say about Abin Da Ya Hana Dalibai Da Dama Komawa Makaranta

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.